14 Yuni 2026 - 08:45
Source: ABNA24

Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah A Karon Farko Ta Kakkabo Jirgin Heron

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: Hizbullah a karon farko ta fitar da wani faifan bidiyo wanda ya nuna cewa sun kakkabo jirgin Isra'ila maras matuki "Heron-1" a tsayi na kilomita 7 da makami mai linzami na zamani.

…………………..

Your Comment

You are replying to: .
captcha